iqna

IQNA

Tehran (IQNA) A yau ne aka gudanar da sallar Juma'a a masallacin Al-Aqsa tare da halartar dubun dubatar Falasdinawa, duk kuwa da tsauraran matakan da gwamnatin sahyoniya ta dauka.
Lambar Labari: 3487069    Ranar Watsawa : 2022/03/18